Nehemiya 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ana cikin haka, mutane a Yahuda suka ce, “Ƙarfin ma’aikata yana kāsawa, akwai kuma sauran tarkace da yawa da ba za mu iya sāke gina katangar ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Mutanen Yahuza kuwa suka ce, “Ƙarfin ma'aikata yana kāsawa, Akwai komatsai da yawa da za a kwashe, Yaya za mu iya gina garun yau?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |