Nehemiya 3:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Mutanen Tekowa ne suka yi gyare-gyare biye da shi, amma manyan garinsu suka ƙi su sa hannu cikin aikin da shugabanninsu suka bayar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Kusa da Zadok kuwa mutanen Tekowa suka yi nasu gyare-gyare, amma manyansu ba su sa hannu ga aikin shugabanninsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |