Nehemiya 3:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Biye da shi, Hananiya ɗan Shelemiya, da Hanun, ɗa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashe. Biye da su, Meshullam ɗan Berekiya ya yi gyare-gyaren ɗaura da wurin zamansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Bayansa kuma Hananiya ɗan Shelemiya, da Hanun, ɗa na shida na Zalaf, suka gyara wani sashi, kashi na biyu. Bayansu kuma Meshullam, ɗan Berikiya, ya gyara wani sashi daura da gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |