Nehemiya 3:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Malkiya ɗan Rekab mai mulkin yankin Bet-Hakkerem ne ya yi gyare-gyaren Ƙofar Juji. Ya sāke gina ta ya kuma sa sakatunta, da sanduna ƙarfenta a wurarensu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Malkiya ɗan Rekab, mai mulkin yankin Bet-akkerem, ya gyara Ƙofar Juji. Ya gina ta, ya sa ƙyamarenta da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |