Nehemiya 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Da dare na fita ta Ƙofar Kwari wajen Rijiyar Dila da Ƙofar Juji, ina dudduba katangar Urushalima waɗanda aka rushe da kuma ƙofofinta waɗanda aka ƙone da wuta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Da na fita, sai na bi ta Ƙofar Kwari zuwa Rijiyar Dila da Ƙofar Juji, na dudduba garun Urushalima, wanda aka rushe, da ƙofofinsa da wuta ta cinye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |