Nehemiya 10:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Mutanen Isra’ila haɗe da Lawiyawa, za su kawo sadakokinsu na hatsi, sabon ruwan inabi da mai a ɗakunan ajiya inda ake ajiyar kayayyakin wuri mai tsarki da kuma inda firistoci, matsaran ƙofofi da kuma mawaƙa suke zama. “Ba za mu ƙyale gidan Allahnmu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki39 Gama jama'ar Isra'ila da Lawiyawa za su kawo sadakoki na hatsi, da na ruwan inabi, da na mai, a ɗakin ajiya inda tasoshin Haikali suke, da gaban firistocin da suke hidima, da masu tsaron ƙofofi, da mawaƙa. “Ba za mu ƙyale Haikalin Allahnmu ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |