Nehemiya 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Da na ji waɗannan abubuwa, sai na zauna na yi kuka. Na yi kwanaki ina makoki da azumi, na kuma yi addu’a a gaban Allah na sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Da na ji wannan labari, sai na zauna, na yi kuka. Na yi kwanaki ina baƙin ciki, na yi ta azumi da addu'a a gaban Allah na Sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |