Nahum 3:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Duk wanda ya gan ki zai gudu daga gare ki yana cewa, ‘Ninebe ta lalace, wa zai yi makoki domin ta?’ Ina zan sami wani wanda zai yi miki ta’aziyya?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Dukan waɗanda za su dube ki Za su ja da baya su ce, ‘Nineba ta lalace, wa zai yi kuka dominta?’ A ina zan samo miki waɗanda za su ta'azantar da ke?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |