Nahum 3:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ba abin da zai warkar da rauninka; rauninka ya yi muni. Duk wanda ya ji labarinka zai tafa hannuwansa saboda farin cikin fāɗuwarka, gama wane ne bai ji jiki a hannunka ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ba abin da zai rage zafin rauninka, Rauninka ba ya warkuwa. Duk wanda ya ji labarinka, zai tafa hannuwansa Gama wane ne ba ka musguna wa ba? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |