Nahum 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ninebe tana kama da tafki, wanda ruwanta yana yoyo. Suna kuka suna cewa, “Ku tsaya! Ku tsaya,” amma ba wanda ya waiga. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Nineba tana kama da tafki wanda ruwansa yake zurarewa, Suna cewa, “Tsaya, tsaya,” Amma ba wanda ya waiga. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |