Nahum 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ta zama wofi, an washe ta, an tuɓe ta! Zukata sun narke, gwiwoyi suna kaɗuwa, jikuna suna rawa, fuskoki duk sun kwantsare! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Nineba ta halaka! ta lalace, ta zama kufai! Zukata sun narke, gwiwoyi suna kaɗuwa! Kwankwaso yana ciwo, Fuskoki duka sun kwantsare! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |