M.Sh 9:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Ubangiji ya ce mini, “Na ga mutanen nan, su masu taurinkai ne sosai! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 “Ubangiji kuma ya ce mini, ‘Na ga mutanen nan suna da taurinkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Ta haka zan zo kusa da ku don in yi hukunci. Zan hanzarta ba da shaida a kan masu yin sihiri, da mazinata da masu shaidar zur. Zan ba da shaida a kan waɗanda suke zaluntar ma’aikata a kan albashinsu, da waɗanda suke ƙwarar gwauraye da marayu, suna kuma hana baƙi samun adalci, ba sa ma tsorona,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.