M.Sh 8:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma ku tuna da Ubangiji Allahnku, gama shi ne wanda yake ba ku azanci na yin arziki, ta haka kuwa ya tabbatar da alkawarinsa, wanda ya rantse wa kakanninku, kamar yadda yake a yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sai ku tuna da Ubangiji Allahnku, gama shi ne ya ba ku ikon samun wadata domin ya cika alkawarin da ya rantse wa kakanninku kamar yadda yake a yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |