M.Sh 7:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Za a albarkace ku fiye da waɗansu mutane; babu wani cikin maza ko matanku da zai kasance babu haihuwa, ba kuwa wata dabbarku da za tă kasance babu haihuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Za ku fi kowace al'umma samun albarka. Ba za a iske mutum ko mace marar haihuwa a cikinku ba, ko a cikin garkenku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |