M.Sh 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Ku koya wa ’ya’yanku su da himma. Yi musu magana game da su sa’ad da kuke zaune a gida, da sa’ad da kuke tafiya a hanya, sa’ad da kuke kwance, da sa’ad da kuka tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sai ku koya wa 'ya'yanku su da himma. Za ku haddace su sa'ad da kuke zaune a gida, da sa'ad da kuke tafiya, da sa'ad da kuke kwance, da sa'ad da kuka tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |