M.Sh 4:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’an nan Ubangiji ya umarce ni a wannan lokaci, in koya muku ƙa’idodi da dokokin da za ku bi a ƙasar da kuke hayewa Urdun don mallake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Duk da haka Ubangiji ya umarce ni in koya muku dokokin da farillan don ku aikata su a ƙasar da kuke hayewa zuwa ciki don ku mallake ta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |