M.Sh 34:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Isra’ilawa suka yi makoki domin Musa a filayen Mowab kwana talatin, sai da lokacin kuka, da na makoki suka ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Isra'ilawa suka yi makoki domin Musa a filayen Mowab har kwana talatin. Sa'an nan kwanakin kuka da makoki domin Musa suka ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |