M.Sh 33:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya ce, “Ubangiji ya zo daga Sinai ya haskaka a bisansu daga Seyir; ya haskaka daga Dutsen Faran. Ya zo tare da dubban tsarkakansa daga kudu, daga gangara dutsensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ya ce, “Ubangiji ya taho daga Sina'i, Daga Dutsen Faran kuma ya haskaka, Ya taho tare da dubban tsarkakansa, Da harshen wuta a damansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |