M.Sh 32:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 “Ka hau Duwatsun Abarim zuwa Dutsen Nebo a Mowab, tsallake daga Yeriko, ka hangi Kan’ana, ƙasar da nake ba wa Isra’ilawa gādo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 “Ka hau duwatsun Abarim, wato Dutsen Nebo wanda yake a ƙasar Mowab, daura da Yariko, ka duba ƙasar Kan'ana wadda zan ba Isra'ilawa su mallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |