M.Sh 32:40 - Sabon Rai Don Kowa 202040 Na ɗaga hannu sama na kuma furta. Muddin ina raye har abada, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki40 Na ɗaga hannuna sama, Na rantse da madawwamin raina, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Mutumin da yake sanye da tufafin lilin, wanda yake a saman ruwan kogin, ya ɗaga hannun damansa da kuma na hagunsa sama, sai na ji yana rantsuwa da wannan da yake raye har abada, yana cewa, “Zai kasance na ɗan lokaci, lokuta da rabin lokaci. Za a kammala waɗannan abubuwa, sa’ad da aka gama ragargaje ikon tsarkakan mutane.”