M.Sh 31:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 “Yanzu shekaruna ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da komowa. Ubangiji ya ce mini, ‘Ba za ka haye Urdun ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da komowa. Ubangiji kuwa ya ce mini, ‘Ba za ka haye wannan Urdun ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |