M.Sh 31:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 “To, sai ka rubuta wannan waƙa domin kanka, ka koya wa Isra’ilawa, ka kuma sa su rera ta, don tă zama shaida a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 “Don haka, sai ka rubuta wannan waƙa, ka koya wa Isra'ilawa. Ka sa ta a bakinsu don waƙan nan ta zama shaida a gare ni game da Isra'ilawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |