M.Sh 29:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’ad da kuka kai wannan wuri, Sihon sarkin Heshbon, da Og sarkin Bashan, suka fito don su yi yaƙi da mu, amma muka ci su da yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Sa'ad da kuka isa wannan wuri, sai Sihon Sarkin Heshbon, da Og, Sarkin Bashan, suka fito su yi yaƙi da mu, amma muka ci su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |