M.Sh 29:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 don yă mai da ku jama’arsa yau, shi kuwa yă zama Allahnku kamar yadda ya yi muku alkawari, da yadda kuma ya rantse wa kakanninku, Ibrahim, Ishaku da kuma Yaƙub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Don ya mai da ku jama'arsa yau, shi kuma ya zama Allahnku kamar yadda ya yi muku magana, da yadda kuma ya rantse wa kakanninku, wato Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |