M.Sh 28:61 - Sabon Rai Don Kowa 202061 Ubangiji kuma zai kawo muku kowane irin ciwo da masifar da ba a rubuta a cikin wannan Littafin Doka ba, har sai an hallaka ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki61 Har yanzu kuma Ubangiji zai kawo muku kowace irin cuta, da kowace irin annoba, waɗanda ba a ambace su a littafin dokokin nan ba, har ku hallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |