M.Sh 28:60 - Sabon Rai Don Kowa 202060 Zai kawo muku dukan cututtukan Masar da kuke tsoro, za su kuwa manne muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki60 Sai ya sāke kawo muku cuce-cuce irin na Masar, waɗanda kuka ji tsoronsu, za su kuwa manne muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |