M.Sh 28:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Ubangiji zai buge gwiwoyinku da ƙafafunku da marurai masu zafi da ba za a iya warkar da su ba, za su yaɗu daga tafin ƙafafu zuwa bisa kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki35 Ubangiji zai bugi gwiwoyinku da ƙafafunku da marurai tun daga tafin ƙafarku har zuwa ƙoƙwan kanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |