M.Sh 27:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 “La’ananne ne mutumin da ya karɓi cin hanci don yă kashe marar laifi.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 “ ‘La'ananne ne wanda aka yi ijara da shi don ya kashe marar laifi.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |