Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




M.Sh 27:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 “La’ananne ne mutumin da ya yi jima’i da dabba.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

21 “ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da dabba.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




M.Sh 27:21
4 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

“ ‘Kada ka yi jima’i da dabba ka ƙazantar da kanka. Mace ba za tă ba da kanta ga dabba don yă yi jima’i da ita ba; wannan abin ƙyama ne.


“ ‘In mutum ya yi jima’i da dabba, dole a kashe shi, dole kuma ku kashe dabbar.


“Duk mutumin da ya yi jima’i da dabba dole a kashe shi.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ