M.Sh 27:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Lawiyawa za su karanta wa dukan mutanen Isra’ila da babbar murya su ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sa'an nan Lawiyawa za su ta da murya, su ce wa dukan Isra'ilawa: အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai Isra’ilawa duka, da baƙi, da haifaffun gida, da dattawansu, da shugabanninsu, da alƙalansu, suka tsaya a gefe-gefen akwatin alkawarin Ubangiji, suna fuskantar waɗanda suke ɗauke da shi, wato, firistoci waɗanda su ne Lawiyawa. Rabin mutanen suka tsaya a gaban Dutsen Gerizim, rabinsu kuma suka tsaya a gaban Dutsen Ebal, kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya riga ya umarta, cewa su sa wa mutanen Isra’ilawa albarka.