M.Sh 24:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Idan aka kama wani yana satar ɗan’uwansa mutumin Isra’ila domin yă sa ya zama bawansa, ko yă sayar da shi, sai a kashe ɓarawon nan. Haka za ku kawar da mugunta daga cikinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 “Idan aka iske mutum yana satar danginsa Ba'isra'ile don ya maishe shi bawansa, ko ya sayar da shi, sai a kashe ɓarawon. Ta haka za ku kawar da mugunta daga tsakiyarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |