M.Sh 23:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Amma Ubangiji Allahnku bai saurari Bala’am ba, sai ya mai da la’anar ta koma albarka gare ku, domin Ubangiji Allahnku yana ƙaunarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Amma Ubangiji Allahnku ya ƙi saurarar Bal'amu, sai Ubangiji ya juyar da la'anar ta zama muku albarka saboda Ubangiji Allahnku yana ƙaunarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |