M.Sh 20:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ko akwai wani da ya shuka inabi, bai kuwa fara jin daɗinsa ba? Bari yă tafi gida, kada yă mutu a yaƙi, wani dabam yă ji daɗinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ko akwai wani mutum wanda ya dasa gonar inabi da bai ci amfaninta ba? Sai ya koma gidansa, kada ya mutu a yaƙi, wani dabam ya ci amfaninta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |