M.Sh 2:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Ubangiji ya ce mini, “Duba, na fara ba da Sihon da ƙasarsa gare ku. Yanzu ku fara cinta, ku kuma mallake ƙasarsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 “Sai Ubangiji ya ce mini, ‘Duba, na fara ba da Sihon da ƙasarsa a gare ku. Ku fara fāɗa wa ƙasarsa da yaƙi don ku mallake ta.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |