M.Sh 2:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 A wannan rana zan fara sa tsoro da fargabanku a kan dukan al’ummai, a ƙarƙashin sama. Za su ji labarinku, za su yi rawan jiki, su kuma damu saboda ku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 A wannan rana ce zan fara sa al'ummai ko'ina a duniya su razana, su ji tsoronku. Sa'ad da za su ji labarinku, za su yi rawar jiki, su damu ƙwarai.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |