M.Sh 19:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 dole mutanen nan biyu da suke rikici su tsaya a gaban Ubangiji, a gaban firistoci da alƙalai waɗanda suke aiki a lokacin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 sai su biyu ɗin su zo a gaban Ubangiji, su tsaya a gaban firistoci da alƙalai waɗanda suke aiki a lokacin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |