M.Sh 18:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Amma duk annabin da ya ɗauka cewa yana magana da sunana a kan wani abin da ban umarce shi ya faɗa ba, ko kuwa wani annabin da ya yi magana da sunan waɗansu alloli, dole a kashe shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Amma duk wani annabin da ya yi izgili yana magana da sunana, ni kuwa ban umarce shi ba, ko kuwa yana magana da sunan gumaka, wannan annabi zai mutu.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |