M.Sh 17:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ku yi bisa ga dokar da suka koyar muku da kuma hukuncin da suka yi muku. Kada ku juya daga abin da suka faɗa muku, ko zuwa dama, ko zuwa hagu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Dole ne ku yi yadda suka koya muku, da yadda suka yanke shari'ar. Kada ku kauce dama ko hagu daga maganar da suka faɗa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |