M.Sh 15:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 sai ka ɗauki basilla ka huda kunnensa a bakin ƙofa, zai kuwa zama bawanka dukan rayuwarsa. Ka yi haka ma wa baiwarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 to, sai ku ɗauki basilla ku huda kunnensa har ƙyauren ƙofa, zai zama bawanku har abada. Haka kuma za ku yi da baiwarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |