M.Sh 15:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Kullum za ku kasance da matalauta a ƙasar. Saboda haka na umarce ku ku bayar hannu sake ga ’yan’uwa da kuma matalauta, da masu bukata a ƙasarku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Gama ba za a rasa matalauta a ƙasar ba, saboda haka nake umartarku, cewa ku zama da hannu sake ga 'yan'uwanku, da mabukaci, da matalauci.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |