M.Sh 13:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 In kuka ji an yi magana a kan wani daga cikin biranen da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku zauna a ciki အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12-13 “Idan kuka ji akwai 'yan ashararu a wani gari wanda Ubangiji Allahnku ya ba ku ku zauna a ciki, sun fito daga cikinku, suka rikitar da mazaunan garin suna cewa, ‘Ku zo mu bauta wa gumaka,’ waɗanda ba ku san su ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |