M.Sh 12:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Ubangiji Allahnku zai kawar muku da al’umman nan da kuke niyyar shiga cikin ƙasarsu don ku kore su, bayan kuka kore su, kuka kuma zauna a ƙasarsu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 “Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya kawar muku da al'umman nan waɗanda za ku shiga ƙasarsu don ku kore su, sa'ad da kuka kore su, kun zauna a ƙasarsu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |