Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




M.Sh 11:5 - Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Ba ’ya’yanku ba ne suka gani abin da ya yi dominku a hamada har sai da kuka kai wannan wuri ba,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

5 da abin da ya yi muku a jeji kafin ku iso wannan wuri,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




M.Sh 11:5
7 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ka bi da mutanenka kamar garke ta hannun Musa da Haruna.


ba su suka gani abin da ya yi wa mayaƙan Masar, da dawakansu da keken yaƙinsu, yadda ya sha kansu da ruwan Jan Teku yayinda suke bin ku, da yadda Ubangiji ya hallaka su ƙaƙaf ba.


ba su ba ne suka gani abin da ya yi ga Datan da Abiram, ’ya’yan Eliyab mutumin Ruben, sa’ad da ƙasa ta buɗe bakinta a tsakiyar dukan Isra’ila ta haɗiye su tare da gidajensu, tentunansu da kowane abu mai rai da yake nasu ba.


Gare shi wanda ya bi da mutanensa cikin hamada, Ƙaunarsa madawwamiya ce.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ