M.Sh 11:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Babu mutumin da zai iya tsayayya da ku. Ubangiji Allahnku, zai sa razana da tsoronku a dukan ƙasar, a duk inda kuka tafi, kamar yadda ya alkawarta muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Ba mutumin da zai iya tsayayya da ku. Ubangiji Allahnku zai sa ƙasar ta firgita, ta ji tsoronku a duk inda kuka sa ƙafa, kamar yadda ya faɗa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |