M.Sh 11:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 saboda kwanakinku da kwanakin ’ya’yanku su yi tsawo a ƙasar da Ubangiji ya rantse zai ba wa kakanninku, muddin sama tana bisa duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 don kwanakinku da kwanakin 'ya'yanku su yi tsawo a ƙasar da Ubangiji ya rantse wa kakanninku zai ba su muddin samaniya tana bisa duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |