M.Sh 11:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ku koyar da su ga ’ya’yanku, ku yi ta haddace su, sa’ad da kuke zaune a gida, da sa’ad da kuke tafiya, sa’ad da kuke kwance, da sa’ad da kuka tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Za ku koya wa 'ya'yanku su, ku yi ta haddace su, sa'ad da kuke zaune a gida, da sa'ad da kuke tafiya, da sa'ad da kuke kwance, da sa'ad da kuka tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |