M.Sh 11:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 sai in aika da ruwan sama a ƙasarku a lokacinsa, ruwan saman bazara da kuma na kaka, don ku tattara hatsinku, sabon inabinku da kuma manku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 zai shayar da ƙasarku da ruwa a kan kari, da ruwan bazara da na kaka. Za ku tattara sabon hatsinku da sabon ruwan inabinku, da manku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |