M.Sh 11:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka in kun yi biyayya ga umarnan da nake ba ku a yau cikin aminci, kuna ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kuna kuma bauta masa da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 “Idan kun yi biyayya da umarnansa waɗanda ya umarce ku da su yau, kun ƙaunaci Ubangiji Allahnku, kun bauta masa da zuciya ɗaya da dukan ranku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |