M.Sh 1:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 da kuma a cikin hamada. A can ma kun ga yadda Ubangiji Allahnku ya riƙe ku ko’ina da kuka tafi, kamar yadda mahaifi yakan riƙe ɗansa, sai da kuka kai wannan wuri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Kun ma ga yadda Ubangiji ya bi da ku cikin jeji kamar yadda mutum yakan bi da ɗansa, a dukan tafiyarku har zuwa wannan wuri.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |