M.Sh 1:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 A shekara ta arba’in, a rana ta fari ga wata na goma sha ɗaya, Musa ya yi shela ga Isra’ilawa game da dukan abin da Ubangiji ya umarta shi game da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 A shekara ta arba'in, a rana ta fari ga watan goma sha ɗaya, Musa ya faɗa wa Isra'ilawa dukan abin da Ubangiji ya umarce shi ya faɗa musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |